Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un,a yau da safen nan muna samu labarin rasuwar mahaifin jaruma hafsat idris barauniya wato Allah yayiwa mallam idris rasuwa a yau kamar yadda jarumar tayi posting a shafinta na instagram.

Amadadin ceo Hausaloaded da mabiyanta na mika ta'aziyya zuwa ga Hafsah Idris Allah ya jikansa yayi masa rahama amen.

Wannan shine posting da jarumar tayi zaku iya latsa wannan link Domin  shiga kuyi mata gaisuwa.


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top