Daga Datti Assalafiy Gwamnatin jihar Delta karkashin jagorancin gwamna Ifeanyi Okowa ta fara kaddamar da yunkurin rushe wani Masallacin 'yan uwanmu musulmai da ake ginawa a unguwar Kiogbodo dake kara…
Daga Datti Assalafiy Gwamnatin jihar Delta karkashin jagorancin gwamna Ifeanyi Okowa ta fara kaddamar da yunkurin rushe wani Masallacin 'yan uwanmu musulmai da ake ginawa a unguwar Kiogbodo dake kara…
Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano ta sa sabuwar doka GA masu shirya fina-finan Hausa. Shugaban Hukumar Malam Isma'il Afakallahu ya shaidawa SARAUNIYA cewa, daga yanzu kowane wajen hada kida da w…
Da Wahala A Samu Sanata Daga Arewacin Najeriya Da Zai Rika Daukar Hoto Da Mata Kamar Yadda Sanata Dino Melaye Ke Yi. Wannan yana daga cikin bambancin sosai wanda komai rashin kunyar sanatan arewa yay…
A cikin wannan bidiyo yana da Kyau ga duk Musulmi ya tsaya yaji bayyani daga farko har karshe domin jin irin yadda Dr Abdullahi Usman Gadon Kaya yayi bayyani tiryan tiryan domin kasan yadda al'amarin…
Mene ne takaitaccen tarihinki? Sunana Hajiya Fati Ladan kuma ni haifaffiyar garin Kaduna ce, na yi karatuna tun daga firamare zuwa sakandare zuwa jami’a duk a Kaduna. Kuma kafin in fara jami’a, na f…
Kanun labaran mujallar Fim ta wannan Watan Kanun labaran mujallar Fim ta wannan Watan 1. ZPreety: Hira da Zulaihat Ibrahim, jaruma ‘yar Zuru wadda ta mamaye soshiyal midiya da bidiyoyin barkwanci 2. A…
Wasu Zafafan Hotunan Rahama Sadau Da Suka Kayatar Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. ku duba asalin wannan po…
Ado Gwanja ya radawa Diyarshi sunan Aseeya Ado Gwanja ya radawa Diyarshi sunan Aseeya Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ado Isa Gwanja kenan da matarshi onda aka yi bikin sunan diyarshi. Ya sakaw…
Za A Soma Kama ‘Yan Shi’a Da Shugabaninsu A Nijeriya Za A Fara Kama ‘Yan Shi’a Da Shugabaninsu A Nijeriya Babban Sufeton ‘yan sanda na kasa Muhammed Adamu ya ba da wata sanarwa inda yake umurtan kwami…
Daya daga cikin kyawawan jaruman Kannywood tace ta daina yin fim Jarumar fina-finan Hausa, Halim Abdulkadir da aka fi sani da Intisar ta fito ta bayyanawa Duniya cewa ta fice daga masana’antar fina-fi…
Birnin Lagos Shi Ne Birni Mafi Haɗari A Duniya Wani rahoto da cibiyar bincike akan tattalin arziki ta fitar ya bayyana birnin Legas a matsayin garin da yafi kowanne gari hadari a duniya. Cibiyar ta ka…
An Fara Bada Hayar Ragon Suna A Kano Gidan Rediyon Dala FM da ke Kano, a wani shiri mai suna BABA SUDA na daren Jiya, ya ruwaito cewa, yanzu haka an fito da tsarin bada hayar RAGON SUNA ga masu bu…
Hotunan Da Suka Jawo Ma Rahama Sadau Zagi A Shafin Sada Zumunta Hotunan Da Suka Jawo Ma Rahama Sadau Zagi A Shafin Sada Zumunta. Hotunan Da Suka Jawo Ma Rahama Sadau Zagi A Shafin Sada Zumunta Koma da…