Ado Gwanja ya radawa Diyarshi sunan Aseeya

Ado Gwanja ya radawa Diyarshi sunan Aseeya


Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ado Isa Gwanja kenan da matarshi onda aka yi bikin sunan diyarshi. Ya sakawa diyartashi sunan Aseeya inda ya godewa Allah da wannan kyauta.


Muna tayasu murna da fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka.

ku duba asalin wannan posting din daga babban shafin mu Ado Gwanja ya radawa Diyarshi sunan Aseeya mun dauko wannan posting din daga babban shafin mu wato ArewaFresh.com.


©Arewafresh

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top