Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano ta sa sabuwar doka GA masu shirya fina-finan Hausa. Shugaban Hukumar Malam Isma'il Afakallahu ya shaidawa SARAUNIYA cewa, daga yanzu kowane wajen hada kida da waka (Studio) zai rika rufewa karfe 10:00 na dare.
Sannan sitidiyo ba wajen kwana ba ne don haka an hana kwana a ciki don kaucewa faruwar badala.
©HausaLoaded
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.