Daga Ibrahim M Abdullah Masallanin da Wike ya rusa kenan sannan Shugabannin al'ummar musulmai a Port Harcourt, ta jihar Rivers sun yi Allah wadai da rusa babban Masallachin Juma'an dake Trans-Amadi. …
Daga Ibrahim M Abdullah Masallanin da Wike ya rusa kenan sannan Shugabannin al'ummar musulmai a Port Harcourt, ta jihar Rivers sun yi Allah wadai da rusa babban Masallachin Juma'an dake Trans-Amadi. …
Jaruma Rashida Lobbo tana waje, wajen Shakatawa wanda wannan hotunan sun yi kyau sosai shine a koda yaushe shafin Hausaloaded ya kawo muku. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
An samu wasu matasa masu yi dan Allah sun tallafawa tsohon da ruwa ya cinye gidansa a garin Potistum na jihar Yobe... Akwai dubban mutane wanda bala'in talauci ya suka rasa yadda zasu yi a kasar nan,…
Jaruma hadiza hadiza aliyu gabon tana daga cikin manya manyan jarumai a masana'antar kannywood dake arewacin Nigeriya. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood 'yar asalin jihar Kaduna wadda Allah Khaliku ya zuba wa kyawun sura, Sadiya Kabala, tauraruwarta ta fara haskawa biyo bayan bayyanarta a matsayin agola a fim dinna…
A mafi yawan lokuta mutane kan yi fama da cutar tari da mura da hakan kan iya zafi ya zama har sai ya kwantar da mutum. Bisa ga bayyanan da Wani likita dake asibitin jami’ar Rush a Chicago, kasar Amu…
Rubutawa: Anas Assalafiy Fagge. Tin wasu shekaru a baya da Mln Abdul-Jabbar shehi Nasiru Kabara ya dauko tallan shi'anci a cikin rigar Qadiriyya muke ta kokarin haskawa al'ummar Annabi Alaihis-salam,…
Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu’uma Tare Sani Musa Danja Wannan wasu sababbin hotunan ne da sunka fitar a shafukansu na sada zumunta wato “instagram” wanda kamfanin hoto mai suna celebrity ya dauka. W…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jinjina wa Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara - Hakan ya biyo bayan tsayawar da gwamnan yayi wajen ganin ya wanzar da zaman lafiya a jihar - Buhari yace Matawal…
Rahotanni sun kawo cewa kasar Saudiyya za ta hukunta yan Najeriya 23 daga yanzu zuwa kowani lokaci, akan laifufukan da suka shafi miyagun kwayoyi. An kama su da laifin safarar miyagun kwayoyi wanda h…