Rahotanni sun kawo cewa kasar Saudiyya za ta hukunta yan Najeriya 23 daga yanzu zuwa kowani lokaci, akan laifufukan da suka shafi miyagun kwayoyi. An kama su da laifin safarar miyagun kwayoyi wanda hukuncinsa kisan kai ne. An kama su ne tsakanin 2016 da 2017 a filin jirgin sama Sari Abdul-Aziz, da ke Jeddah da kuma filin jirgin sama na Yarima Muhammad bin Abdu-Aziz, Madinah bayan an same su dauke da haratattun kayayyaki, takardar kasar Saudiyya ta bayyana.



 Ga sunayensu a kasa:
 1. Adeniyi Adebayo Zikri
 2. Tunde Ibrahim
 3. Jimoh Idhola Lawal
 4. Lolo Babatunde
5. Sulaiman Tunde
6. Idris Adewuumi Adepoju
 7. Abdul Raimi Awela
 8. Ajibola Yusuf Makeen Ajiboye
 9. Adam Idris Abubakar
10. Saka Zakaria
11. Biola Lawal
12. Isa Abubakar Adam
13. Ibrahim Chiroma
 14. Hafis Amosu
 15. Aliu Muhammad Funmilayo
 16. Omoyemi Bishi
17. Mistura Yekini
 18. Amina Ajoke Alobi
19. Kuburat Ibrahim
 20. Alaja Olufunke Alalaoe Abdulqadir 21. Fawsat Balagun Alabi
22. Aisha Muhammad Amira

23. Adebayo Zakariya.
 Hakan na zuwa ne yan makonni bayan huumomin Saudiyya sun hukunta Kudirat Afolabi akan safarar migayun kwayoyi da Saheed Sobade, wani dan Najeriya da aka kama da hodar iblis gram 1, 183 a Jeddah.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top