Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu’uma Tare Sani Musa Danja

Wannan wasu sababbin hotunan ne da sunka fitar a shafukansu na sada zumunta wato “instagram” wanda kamfanin hoto mai suna celebrity ya dauka.

Wannan dai kamfani idan baku manta ba shafin Hausaloaded ya kawo muku cewa na shaharren jarumin wasan  kwaikwayo ne sato sani musa danja.

Wannan hotunan ba aure bane ko soyayya a anyisune don film din Akeelah.

 

 

 

 

 

 

 

ku duba asalin wannan posting din daga babban shafin mu Kalli Zafaffan Hotunan Fati shu’uma Tare Sani Musa Danja mun dauko wannan posting din daga babban shafin mu wato ArewaFresh.com.


©Arewafresh

Post a Comment

 
Top