An samu wasu matasa masu yi dan Allah sun tallafawa tsohon da ruwa ya cinye gidansa a garin Potistum na jihar Yobe...

Akwai dubban mutane wanda bala'in talauci ya suka rasa yadda zasu yi a kasar nan, wasu sun koma sabawa Allah, wasu sun haukace duk saboda talauci...

Ya Allah ka yayewa talaka bakin ciki da damuwa a duk inda yake a duniyar nan...
_ Faruk Abubakar








©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top