A yau shafin namu ya dauko bayyanin wani matsahin mawalafin shafin prince kamal wanda a shaginsa yayi korafi akan iri yadda mutane ke ta cece kuce akan jaruma Empire.

A cikin wannan bidiyo yayi magana mai hikima sosai wanda duk musulmi ya kalla yasan akwai kamshin gaskiya a cikin zancensa.

Ku danna kan hoton nan domin kallon wannan bidiyo.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top