🗨 ba zaka fahimci wanna karatu ba har Sai ka koma 1,2,3 sanna zaka Iya fahimtar wanna karatu.

Muna fatan Allah ya shirye mu baki daya ameen muna fatan Zakuyi ( share domin darasi Ga iyaye da al'ummar mu.

Kamin na ci gaba bari na soma da godiya. Gaskiya wannan rubutun ya yadu sosai fiye da yadda nake tunani. Sai da aka kwana uku a majalisan danake hira anata muhawara akan wannan labarin har dani ake yi ba tare da sunsan cewa nine da labarinba. Naji gidan wani rediyo shima yayi muhawara akan wannan labarin dai. Don haka inada kyauta na musamman da zan baiwa wannan tsangayen domin bukasata. Na gode.

"'Yar wannan kawar tawa daka gammu tare itace ta koya mana tun muna yara a farkon balaga a lokacinda muka fara fitar da mama.

Ganin ina shiga gidansu wasa da kawartawa a lokacin muna unguwa daya dasu.

Ta soma ne da mana wasa da nonuwanmu tun muna jin zafi har muka soma jin dadi. Tun ita ke mana har muka dawo idan muna mu biyu ma muna yi. 

Haka idan kawayenta sa'aninta suka zo zasu ko muna dakin basa korarmu a gaban mu suke yin komai muna kallo. Sai bayan data yi aurene idan muka je gidanta yini ko kwana anan ne ta samu a harkar sosai har sai da muka zo muka saba muma muka fara jawo wasu yan matan munayi dasu.

Kamar yadda take yaudaranmu da cewa bazamu yi ciki ba kuma babu ruwanmu da kamuwa da wata cuta sannan mun kubuta daga yaudara da wulakancin maza haka muma Mike jan hankalin 'yan matan da muke sha'awar yi dasu.

Bayan danaje makarantar kwana ne abun nawa ya gawurta sau biyu ana kamani da wasu daliban amma saboda ina da kudi sai na baiwa matron dinmu sai tayi shuru da maganar har sai da na gama karatu.

A lokacin danaje Karatun Kasan Indiya ne nayi aure da wata Baindiya musulma har tsawon lokacin dana baro kasar tare muke kuma gidana take zaune.

Kamar yadda na fadamaka babu wani da namiji daya taba sanina saboda bansan dadin namiji ba. Ban kuma taba son wani namiji ba a rayuwata sai kai. Abu guda danasani Allah Ya jarabceni dashi shine son haihuwa daga na haifi Dana daga jinin ubansa ba a samini maniyi na kyankyasa ba ko na dauko maraya na rike.

 Wannan yana daga cikin abunda ya sani sha'awar aurenka. Kuma bayan aurenmu sai Allah Ya cusamini sonka da kaunarka.

Sai dai na sha fadamaka baka gamsar dani amma kaki kula da zancena, kaki tsayawa ka bani hankalinka muyi magana."

A nan ne ni kuma na nemi gafararta na kuma bukaci ta fadamini yadda takeso da abunda takeso na rika mata saboda ta samu gamsuwa itama.

" Ina bukatar lokaci matsawo ana wasa da gabana, ana shamini gaba kuma ana mini fingering wanda baka taba mini ba. Ina son kana shan nonuwana a lokacinda kake saduwa dani shima bakata sha mini nonuwaba ko idan muna wasa. Idan ka biya bukatanta banaso ka fita daga jikina har sai ka samu wasu lokaci kana ka tashi.

 Kai kuwa kana kawowa kake sauka. A kalla ina bukatarka sau uku a mako kai kuma sau daya kake yi. 

Wadannan sune bukatuna a gareka wanda idan har zan samesu daga gareka ni kuwa na maka alkawarin na daina madugo har abada."

Tonga Wallahi daga wannan dare na zage damtsai nayi mata duk shegantankan da sukeyi a madugo daga tsotsai-tsotsai zuwa lashe-lashe kama ga sakace sai da ta tabbatar mini ko a madugo bata taba samun biyan bukata irin na wannan daren ba.

Ita datake neman ayi sau uku a mako sai gashi ta soma guduwa domin a kullum sai na nemeta. Kuma babu dare babu rana. Da kanta ta nemi sausauci. 
A takaice yanzu haka munada 'ya guda mace. Kuma har ga Allah nayi imani da tabbacin daga wannan lokacin bata sake kusantar wata 'ya mace ba da sunan madugo. Biyayya. Soyayya, kauna sai abunda ya karu. Kai itacema ta bani kwarin gwaiwan na rubuta wannan labarin nawa saboda maza su fahimci cewa mace 'yar madugo ta iya dainawa muddin ta samu yadda take so musamman a wannan kasar tamu da sunsan cewa ba auren junansu zasu yi ba.

Yadda maza suke gudun auren mata yan madugo shine dalilin dake basu daman ci gaba da zama 'yan madugo amma ba wai domin suna son zama cikin rayuwar ba. 
Allah Ya tsarai matan da basa yi. Ya kuma shiryi wadanda sukeyi.

Na gode da wannan damar da aka bani Allah Ya saka da alheri.


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top