A yau munzo muku da sabuwa wakar fashin mawakin wato abdul d one wanda dai shi mawakin yayi shiru na wani dan lokaci.
To yau ka saki zaffafar waka wanda a gaskiya har yanzu wannan yaro akwai fasaha sosai ta fagen waka.

Kuma mun samu video wannan waka wanda zee pretty da adam a zango sunka hwa.
  



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top