Wani Matashi dan jihar Kano mai suna Shehu Sani Suleiman ya bayyana cewa ya kamu da so da kaunar fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya


Hausaloaded ta  samu wannan labari daga wani shafin dandalin facebook mai suna nijeriyarmu a yau   Shehu Sani ya bayyana hakan a wata tattaunawarsa da majiyarmu inda ya bayyana cewa ya jiyo jarumar a kafafan yada labarai cewa rashin miji ne ya hanata aure, to shi kuwa yaji ya gani sai dai amma shi bashi da kudi, amma dai yana da kadara mai muhimmanci a cewarsa, kuma tabbas zai iya samun matsala matukar bata amince dashi ba.

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top