Assalamu'alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuhu.A kokarin da mukeyi na nishadantar daku da Fina-finai da wakoki daga Kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT,Muna  Sanar da Masoyanmu gasa ta musamman da kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT ya saka akan wanna waqar mai Suna JINI DAYA ta film din JININ DAYA.

Tsarin yadda muke so gasar ta kasance shine kamar haka. Ana son mata biyu da maza biyu suyi takaitaccen video na minti daya Kacal ba tare da yin rawa ba kuma ba tare da yan rawaba,sai suyi posting a Instagram suyi tagging din page din  ABNUR ENTERTAINMENT,ABDUL AMART MAIKWASHEWA,NURA M INUWA DA SADIQ N MAFIYA.

Duk group din da video dinsu yapi burgewa suna da kyauta ta musamman ta Naira Dubu Hamsin (N50,000).Gasar ta fara daga ranar litinin  15/07/2019 zuwa litinin 22/07/2019.

Ita dai wannan wakar zaku iya samun ta a channel din Nura m inuwa ko Abnur Entertainment channel ko hausaloaded.com

To AlhmaAlhamduli hausaloaded ya kawo muku audio wannan wakar,kuyi amfani da link da wannan link

Download Audio Now

Allah ba mai rabo sa'a



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top