Wani jigo a jam’iyyar (APC) a Kano, Alhaji Musa Danbirni, ya bayyana Namijin kokarin gwamna Abdullahi Umar Ganduje na daukar ma’aikata 7,500 a duk kananan hukumomin jihar 44 a matsayin “babban matak…
Wani jigo a jam’iyyar (APC) a Kano, Alhaji Musa Danbirni, ya bayyana Namijin kokarin gwamna Abdullahi Umar Ganduje na daukar ma’aikata 7,500 a duk kananan hukumomin jihar 44 a matsayin “babban matak…
A yau ma mun sake zo muku da wata wakar fasihin mawakin nan hamisu Breaker mai suna "Tubali" wannan wakar itama dai ba'a magana kunsa wanene mawakin ba sai an gayamuku ba. Wanda yayi videon wakar duk…
‘Yan uwa da dangin wani yaro Usman Sanusi Abdullahi Maikano sun shiga jimami sakamakon tsintar gawar yaron dan kimanin shekara shida zuwa bakwai da aka tsinci gawar sa a unguwar su ta Farkon Idi dake …
Hukumomin Saudi Arabia yau juma’a sun bude Masallatan da suka fi kima a Duniyar Musulmi wato Ka’abah dake Makkah da kuma Masallachin Annabi Muhammad (SAW) dake Madinah domin cigaba da gudanar da ibada…
Kakakin majalisar Jigawa ya bayyana a zauren majalisar cewa majalisar ta dakatar da dan majalisar dake wakiltar Gumel, Sani Isyaku a dalilin zargin yi wa tawagar gwamna dabanci. Kakakin majalisar Id…
A jiya ranar juma'a a hudubar Sheikh Aminu Ibrahim daurawa wanda yayi raddi akan wanda ya Zagi manzon Allah s.a.w a jahar kano. Wanda shi wannan yaro dan hakika ne wanda ake kira yan faira masu da'aw…
Jam’iyyar APC ta kira taron masu ruwa da tsaki NEC na gaggawa a ranar 17 ga Mayu Mataimakin Sakatare Jam’iyyar APC na kasa Cif Victor Giadom ne, ya ba da sanarwar babban taron gaggawa na kwamitin za…
Kamfanin Facebook Ya rufe wasu ofishoshin sa dake Landan da wani bangare a singapore, domin tambatar da kare lafiyar ma’aikatan sa, Matakin ya biyo bayan samun daya daga cikin ma’aikan kamfanin da ya …
Jagoran haramtacciyar kasar Biafra (IPOB) Mazi Nnamdi Kano zai jagoranci tattakin mutum milliyan daya a ranar 20 ga watan Yuni a Washington dake kasar Amurka, a kan zargin zalunci da cin zarafin Biafr…
Boko Haram sun kai hari a Dapchi, inda suka kashe wasu ’yan sanda 6. Haka Babban Sakataren Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA), Mohammed Goje ya bayyana. Goje ya ce Boko Haram sun kai harin …
Wani mutum dan shekaru 47, Samuel Nweke, ya kashe kansa bayan Sun samu rashin jituwa da matar sa. Lamarin ya faru ne a Awada, karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra. Jaridar The Nation ta ra…
Tsohon dan wasan baya na Manchester United Rio Ferdinand yace odion ighalo ya karyata shi kan hasashen da yayi na cewa bai cancanci wasa a kungiyar ba Ferdinand yana magana ne a BT Sport, ayayin da ig…
Attajiri Aminu Dantata Ya Ziyarci Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II A Fadarsa Domin Yi Masa Ta’aziyyar Rasuwar Kannan Mahaifinsa, Ambasada Ado Sansui Da Hajiya Hauwa Sanusi. © hutudole …
A kokarin da gwamnatin Spaniya take yi na dakile yaduwar cutar Corona (Covid-19), ta hana mutane shiga kallon wasan da za a buga da kungiyoyin da suka fito daga kasashen da ake fama da cutar. A wann…