Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Manchester United wasa a matsayin aro, Odion Ighalo ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a karawar da suka yi a daren Alhamis na gasar daukar kofin FA da kungiya…
Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Manchester United wasa a matsayin aro, Odion Ighalo ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a karawar da suka yi a daren Alhamis na gasar daukar kofin FA da kungiya…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta yi karin bayani game da hotunan da a baya tace zata saka tsirara-tsirara. Nafisa a lokacin da ake tsaka da dambarwar fallasa hoton bidiyon abokiyar a…
A yayin da matasan masu hidimtawa kasa na shekarar 2019 ke murnar kammala hidimtawa kasar, wasu sukan yi abubuwa daban-daban dan nuna murna da wannan rana. Shi kuwa wani matashin me hidimtawa kasa w…
Bayan da wani ya saka hotunan hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu, lamarin ya dauki hankula inda har bashir din ya mayar da martani. Abin ya farune a shafin Twitter inda mutumin ya …
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana kudirinta na dawo da dukkanin yara Almajirai da ke kasa da shekara 10, zuwa ainahin jihohinsu, kamar yadda Daily Nigeria ta ruwaito. Kwamishina mai kula da harkok…
A yau, Alhamis, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban jam’iyyar APC,Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi a fadarsa ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja. Ganawar …
Wannan wata hira ce da bbchausa keyi da jaruman kannywood mai suna "Daga bakin mai ita". Shine a yau sunka zanta da ali Artwork shaharren mai barkwancin nan da babban edita a masana'antar kannywood. …
Mutane 4 masu yiwa kasa hidma NYSC na 2019 da aka tura Bauchi ne suka rasa ransu a cewar Jami’in hulda da jama’a na shirin. Sun mutu ne a yayin aikin shekara daya, na wajubi na kasa, sannan mambobin k…
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan samarwa matasa ayyukan yi, Mista Afolabi Imoukhuede, ya ce gwamnatin tarayya ta shawo kan matsalolin rashin biyan albashi ga wanda ke amfana da shirin…
A ranar Alhamis ne majalisar dattijai ta amince da rancen dala biliyan 22.7 wanda Shugaba Buhari ya nema bayan wata muhawara mai zafi wacce majalisar tayi bayan rufe kofa da yan’ majalisun sukai wanda…
Kamar yadda Kafar Hutudole ta rawaito akan batun Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zama a babban birnin tarayya,Abuja kan batun dakatar da shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole daga Mukam…
Wannan wani faifan bidiyo ne da Youtube channel din Brother Tv , ta wallafa faifan bidiyon Hirar da ankayi da sadiya haruna wanda take amfani da sunan Sayyada sadiya haruna a shafinta na instagram ma…
‘Yan sanda a paraguay sun kama tsohon dan wasan kwallon kafan Brazil Ronaldinho bisa zargin shiga kasar da fasfo na bogi. ‘Yan sanda sun binciki wani otal a Asuncion, babban birnin kasar ranar Laraba,…
Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa Najeriya na iya fuskantar karancin magunguna saboda dakatar da shigo da magunguna kasar da Indiya ta yi. Makwanni biyu da suka wuce ne shugaban hukumar N…
Wani mai suna Adam ya shirya kuri’ar jin ra’ayin jama’a a shafinsa dake dandalin Twitter inda yayi tambayar cewa tsakanin Deezell da Maryam Booth waye mutane suke ganin zai yi nasara a Kotu? Sakamak…