Wasu gwamnoni a fadin kasar nan guda 9 sun bayyana cewa a shriye suke tsaf, domin amsa kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari, akan dokar da ya saka ta karin albashi zuwa naira 30,000, gwamnonin sunce …
Wasu gwamnoni a fadin kasar nan guda 9 sun bayyana cewa a shriye suke tsaf, domin amsa kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari, akan dokar da ya saka ta karin albashi zuwa naira 30,000, gwamnonin sunce …
Mijin diyar shugaban kasa, Zahara Buhari watau Ahmad Indimi ya caccaki kamfanin sadarwa na Glo inda ya bayyana cewa shine layin waya mafi rashin amfani dan ba zaka iya yin amfani dashi wajan Data ko …
Bayan da wasu labarai suka watsu na cewa tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta ce Hadiza Gabon 'yar Madigo ce sannan ta mata barazanar sawa a koreta daga Najeriya saboda abinda tawa Amina Amal,…
Wani bincike da wasu masana kimiyya suka yi akan gashin kare da gemun dan adam wanne yafi daukar cututtuka ya nuna cewa gashin gemun dan adam yafi yawan cutuka fiye dana kare. Masanan daga jami'ar Hi…
Hadin da ake yi wa fuska na nan da dama. Ya kamata zuwa yanzu masu karatu su gane wane irin hadi da nake nufi. Amma idan akwai wadanda ba su san wannan hadi ba, zan yi musu bayani. A takaice dai hadi…
Sharar Fage: Cikin Muryar takaici ta dube ni, duba me son samun mafita tace, “Kawata meye mafita?, aure nake so wurjan Jan kamar na kai kaina dakin miji wallahi, kowa ya zo rimi rimi kwana kadan sai …
Shuwagabannin Izala da suka je kasar Amurka da'awa bisa gayyatar wasu kungiyoyin musulmi dake kasar, Sheikh Bala Lau da Kabir Gombe kenan a wadannan hotunan nasu yayin da suka ziyarci majalisar dinki…
Kalli wasu Zafaffan hotunan fati washa da sunka dauli hanka'in jama'a a duniyar instagram. ©HausaLoaded …
Kotu ta hukunta wasu masoya a kasar Kenya bayan da ta kamasu da laifin damun jama'a da ihu lokacin da suke jima'i. Jama'a ne suka kaiwa 'yansanda korafin Chacha Mwita dan shekaru 24 da masoyiyarshi C…
'Yan sanda a jihar Naija sun kama wata mata, Hafsat Aliyu me shekaru 50 da danta Babangida Usman me shekaru 25 bisa laifin kashe mijinta,Aliyu Haruna. Lamarin ya faru ranar 13 ga watan Afrilu a bayan…
Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula sosai Wata matashiya ta dauki hankulan mutane sosai a dandalin Twitter saboda irin abinda ta ce zatawa mijinta, ta rubuta a shafinta …
Taurarin fina-finan Hausa Wanda suka yi aure amma daga baya suka rabu da juna, T.Y Shaban da Samira Ahmad kenan a wannan hoton da suka dauka tare, bayan ganin wannan hoton masoyansu sun rika basu sha…
Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Lainjo ta shaidawa Shehu RTA cewa ita daga Amuruka tak…
Sharar Fage: Can cikin kuryar surkukin dakinta mai duhun gaske Harira ta labe ta na kuka kasa-kasa ita kwal cikin daki. Jin motsin shigowata ya sa ta mikewa da sauri tare da kokarin share hawayenta …
ISLAMIC MEDICAL CENTER ••••| BASIR GA "YA MACE |•••• > basir na daurewar ciki - ta yawaita cin ya'yan itatuwa kamar lemon 🍋 Zaki taci har dusa da fatar ciki. > shan kankana 🍉 ta dinga taunewa har…