Kalli Zafaffan Hotunan Da Sábon Style Na Dunki Na Fati Washa

Kalli wasu Zafaffan hotunan fati washa da sunka dauli hanka'in jama'a a duniyar instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

An kama masoya saboda damun mutane da ihu lokacin jima'i
An kama masoya saboda damun mutane da ihu lokacin jima'i

Kotu ta hukunta wasu masoya a kasar Kenya bayan da ta kamasu da laifin damun jama'a da ihu lokacin da suke jima'i. Jama'a ne suka kaiwa 'yansanda korafin Chacha Mwita dan shekaru 24 da masoyiyarshi C…

Read more »

Uwa da danta sun kashe mijinta da duka
Uwa da danta sun kashe mijinta da duka

'Yan sanda a jihar Naija sun kama wata mata, Hafsat Aliyu me shekaru 50 da danta Babangida Usman me shekaru 25 bisa laifin kashe mijinta,Aliyu Haruna. Lamarin ya faru ranar 13 ga watan Afrilu a bayan…

Read more »

Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula mutane sosai
Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula mutane sosai

Abinda wannan baiwar Allahn tace zata wa mijinta ya dauki hankula sosai Wata matashiya ta dauki hankulan mutane sosai a dandalin Twitter saboda irin abinda ta ce zatawa mijinta, ta rubuta a shafinta …

Read more »

Haryanzu Ina Son Tsohuwar Mata Ta Samira Ahmad - TY Shaban

Taurarin fina-finan Hausa Wanda suka yi aure amma daga baya suka rabu da juna, T.Y Shaban da Samira Ahmad kenan a wannan hoton da suka dauka tare, bayan ganin wannan hoton masoyansu sun rika basu sha…

Read more »

Wata mata ta zo daga Amurka domin ta yi ido biyu da Sheikh Dahiru Bauchi
Wata mata ta zo daga Amurka domin ta yi ido biyu da Sheikh Dahiru Bauchi

Wata mata mai suna Hilda Lainjo daga ƙasar Amuruka ta yi tattaki na musamman zuwa Nijeriya domin ta ziyarci Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Lainjo ta shaidawa Shehu RTA cewa ita daga Amuruka tak…

Read more »

Dalilan Fyade Da Hanyoyin Maganta Shi
Dalilan Fyade Da Hanyoyin Maganta Shi

Sharar Fage: Can cikin kuryar surkukin dakinta mai duhun gaske Harira ta labe ta na kuka kasa-kasa ita kwal cikin daki.  Jin motsin shigowata ya sa ta mikewa da sauri tare da kokarin share hawayenta …

Read more »

CIWON 'YA MACE
CIWON 'YA MACE

ISLAMIC MEDICAL CENTER   ••••| BASIR GA "YA MACE |•••• > basir na daurewar ciki - ta yawaita cin ya'yan itatuwa kamar lemon 🍋 Zaki taci har dusa da fatar ciki. > shan kankana 🍉 ta dinga taunewa har…

Read more »

Bidiyon da ake yadawa cewa naje shakatawa a Amurka da matata ba gaskiya bane - Inji Kabiru Gombe
Bidiyon da ake yadawa cewa naje shakatawa a Amurka da matata ba gaskiya bane - Inji Kabiru Gombe

Da farko Sheikh Kabiru Gombe yace, "Wani ya yi rubutu a Facebook, kuma ya ce wani malami ne ya saka shi yin haka. Malam Kabir Gombe ya ce "an yi rubutu an ce gashi bayan zabe Shugaba Bala Lau da saka…

Read more »

Amfanin ruwan kokwamba guda 5 a jikin dan Adam
Amfanin ruwan kokwamba guda 5 a jikin dan Adam

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Kudai Dai Gabadaya Familin Naku 'Yan Wahala Ne Wani Ya Fadawa Maryam Gidado Karanta Amsar Data Bashi

wannan shine hoton da ya janyowa mata zagin dan abindai baiyi dadi ba tunda hoton nata ya birge sosai ga hoton nata akasa.. Ga Yadda Mutane suke cece kuce akai.. …

Read more »

Jaruma Empire ta bawa Adamu Zango ₦ 500,000 gudunmawar bikinsa
Jaruma Empire ta bawa Adamu Zango ₦ 500,000 gudunmawar bikinsa

Da sanyin safiyar yau Alhamis 18 ga watan Afrilu ne Jaruma Empire ta sanya a shafin ta na instagram cewar 500,000 ta a asusun kudinta na jarumi Adam A.zango ne a matsayin gudunmawar ta, da ta bashi n…

Read more »

Duniya Abar Tsoro Ce Gwara Mutum Ya Koma Ga Allah - Maryam Gidado

Wannan hoton na maryam gidado gaskiya ya burge mutane dayawa na ganin yadda maryam gidado da tayi shigar islamace wacce ita ya dace ace kowacce jaruma ta rinka yi.. Allah yakara shiryamu shirin addin…

Read more »

VIDEO: Da Dumi Duminsa Amina Amal Ta Saki Sabon Video Ta Tona Asirin Abinda Ke Tsakanin Su Da Hadiza Gabon

Da Dumi Duminsa Amina Amal Ta Saki Sabon Video Ta Tona Asirin Abinda Ke Tsakanin Su Da Hadiza Gabon Ku Danna kan qannwa hoton domkn ganiwa idonku. ©HausaLoaded …

Read more »

AUDIO: Dalilin Da Yasa Muka Caccaki Jonathan Akan Boko Haram Ba Ma Caccakar Buhari Akan Zamfara - Inji Balalau
AUDIO: Dalilin Da Yasa Muka Caccaki Jonathan Akan Boko Haram Ba Ma Caccakar Buhari Akan Zamfara - Inji Balalau

DALILIN DA YA SA MUKA CACCAKI JONATHAN AKAN BOKO HARAM BA MA CACCAKAR BUHARI AKAN ZAMFARA - IZALA Mun Ci Amanar Buhari Idan Muka Ga Laifinsa Ba Mu Fada Masa Gaskiya Ba Shugaban Kungiyar Izala na Naje…

Read more »
 
Top