Jarumar fina-finan Hausa A'isha Indo kenan tare da wata kawarta a wannan hoton inda wasu masoyanta suke ganin kayan da kawartata ta saka ta dauki wannan hoto basu dace ba, ko kuma hoton be kamata a n…
Jarumar fina-finan Hausa A'isha Indo kenan tare da wata kawarta a wannan hoton inda wasu masoyanta suke ganin kayan da kawartata ta saka ta dauki wannan hoto basu dace ba, ko kuma hoton be kamata a n…
Shahararren mawakin mata Ado Gwanja kenan a wannan hoton daya dauka a bandaki, mutane sunyi tir da wannan abu da yayi, wasu suna bashi shawarar cewa ba mutuncinshi bane ya rika daukar hoto a bayiba,.…
Shekara guda kenan da daura auren diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje tare da dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi, daurin auren nasu na daya daga cikin wanda ya fi daukar hankula a Ar…
Taurarin fina-finan Hausa da damane suka halarci ganawar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi a daren jiya tare da tawagar mata da matasa da suka mai yakin neman zabe inda suka je har fadarshi dan…
Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wannan hoton nata da ta sanya a shafinta na sada zumunta inda take sanye da Atamfar APC, tace,Alhamdulillahi.…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan zanen da tauraron me zane, Mustafa Bulama ya mai, inda aka ganshi yana shan ruwan Faro mallakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubak…
Sabbin karin maganar da ake yayi Wadannan wasu sabbin jerin karin maganane da suka dauki hankula:…
Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya daga 1999 zuwa 2007, wato lokacin mulkin Obasanjo. Ana zaton…
Tauraron mawakin Hausa, Aminu Alan Waka ya aikewa da abokin aikinshi, Adam A. Zango da sako na musamman bayan kammala zaben shugaban kasa da aka yi a makon jiya, ga sakon kamar haka: Ina tuna Abubuwa…
Dj Ab Sai baba Next Level Audio shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda wannan sabuwar wakar ta hip-hop da akayiwa baba buhari Download Sai Baba Next Level Dj Ab Audio…
Wannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna "babu wurin Gudu". Wanda shim dai wannan mawaki yana daya da…
Wannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna "Lema Ta sake Yagewa" Wanda shim dai wannan mawaki yana daya…
Da kunne na na ji an tambayi Shugaba Buhari idan ya ci zaben shugaban kasa bayan ya gama wa yake so ya gaje shi akan mulki? Buhari ya ce Kwankwaso. Shugaba Buhari yana wannan magana ne lokacin da aka…
Hukumar 'yan sanda ta jihar Kano ta damke wata matar aure mai suna Rashida Sa'idu Muhammad sakamakon zarginta da laifin hallaka mijinta mai suna Adamu Ali saboda yin waya da wata yarinya da take zarg…
Bayan kammala zaben shugaban kasa dana 'yan majalisar dattijai dana wakilai da ya gudana ranar Asabar din data gabata kuma hukumar zabe, INEC ta bayyana cikakken sakamko, wasu 'yan siyasa sin ci riba…