Masha Allah wannan abu gaskiya yayi kokari matuka irin yadda wannan jarumi yayi akan daukar nauyin matakin karatun yara marayu da yayi.
Kuma a makarantar da ya dace, wanda tayi suna sosai wajen kulawa da yara akan karatu boko da addini.
Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top