Ina fatan duk musulmi ya tsaya ya kalli wannan bidiyo daga farko har karshe domin jin irin yadda Dr rijiyar lemo yayi bayyani da Allah wadai da sace yara musulmi ana chanza masu addini.
Inda yake ragarggazar wata yar boko da tace
"Idan abun da yafi damunta na mayar da yaran bayyu wanda yayi mata raddi mai zafi"
Ga dai Bidiyon nan kasa.
©HausaLoaded
Post a Comment