Alhamdulillahi wannan shine martanin jaruma maryam ab yola akan biyan kudin da wannan jarumi adam a zango yayi wanda wannan nuni ne ga Masu karyata abun ko hassada yana da kyau kuyi karatun tanatsu.

Ga abinda wannan tsohuwar mai dakinsa ke cewa.

"Allah ya kara arziki🙏🏼 Allah ya faranta maka fiye da yanda ka musu🙏🏼"


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top