Masha Allah suma da daga cikin jarumai sun fara tofah Albarkacin bakinsu wanda kuma sunyi shiru kamar an shuka dussa.

Wannan posting da sarkin waka nazir m ahmad yayi yayi matuƙar daukar hankalin mutane a shafinsa na instagram ga abinda yake cewa.


"Muna godiya kwarai adamu Allah ubangiji ya ya dau nauyin yaranka kamar yadda ka dau nawasu...amin"


©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top