Wannan matsahin malami yayi Allah wadai da irin bala'o'inda wawayen cikin al'ummar keyi wanda ta sanadiyyar Allah yake ta sauko mana da bala'i kala kala wanda wallahi da zamani irin cikin wannan hali jarabawa ce.

Wanda a ciki zakuyi irin kalamansa cikin bacin rai irin abubuwan da mutane ke jawomana akan aikin masha'a na azubillahi.
Allah kayi mana saukin wannan al'amari amen.

Ga bidiyon nan kasa.






©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top