Ai Sharin Dan Allah

Wannan Matasala ta Infection tazama ruwan dare gama duniya atsakani ma aurata,  Mata nafama da ita maza ma na fama da ita,  wasu ma auranta a jikin junansu suka dauka,  wasu matan a bandakunan zuwa Unguwa Biki, mutuwa ko Jaje acan suke daukowa.

Cutace  mace zata iya dauka ga namiji haka namiji zai iya dauka ga mace kuma kowa zai iya dauka a bandaki (Toilet).

Zamu fara da rabe raben ruwan gaban mace

1. Akwai wanda is milky thick wato ruwan madara

2. Milky Light Ruwan madara amma bashi da kauri sosai

3. Opeaque. Wato fari kalan ruwa yana fita lokacin saduwar aure.

4. Fari mai yauki kamar ruwan farin kwai

5. Fari mai kamar danko kamar majina mai kama da spring wanda yake faruwa lokacin Ovulation

6. Ruwa zalla mai surki da Farifari Na Shaawa kenan

7. Menses wato jini

8. Bushewa sosai bayan menses

Wadannan sune nomal ruwan gaban mace
Idan akaga sun gurbata to lalle akwai infection
Kuma yawancin ruwan gaban mace yana nuna sign din halindabuterus wato mahaifa take ciki ne. Kullum mata suna da damuwar infection

Menene Infection?

Ana nufin Reproductive system infection ne
Wato damuwae da ta shafi Private part na mace

Tun daga perineum har Urinary tract duk sune infection din

Wasu kwayoyin cuta ne suke setting a wajen su zama mutum damuwa

Shi wannan infection yawanci ana daukarsa ne
Bandaki Da kuma Jikin mai gida

Akwai kwayoyin cuta da dama masu kawowa
Aciki akwai

Fungal infection

Bacterial infection

Viral infection

Yeast infection

Protozoa

Dadai sauransu kadan kenan daga chikin abubuwan da ke kawo infection

Wannan mugun cuta idan maishi tayi fitsari a bandaki ki kazo kika yi fitsari turirin ne zai dawo miki ya shiga jikinki daga nanfa shikenan ya zama annoba. Idan kina da miji dole sai kunsha magani tare idan ba haka baza ku taba wakewa ba

Daganan zai shige miki gaba ya zo mahaifa daganan zai watsu
har cikin Pelvic region din ya zama PID wato
PELVIC INFLAMMATORY DISEASE
Shi kuma PID yana hana haihuwa yana saka cancer idan baa
treating ba Alamominta sune akwai

1. Kaikayi

2. Farin ruwa mai kauri

3. Kuraje

4. Ciwon mara

5. Ciwon baya

6. Yawu kamar mai ciki

7. Idan mace tayi fitsari zataji zafi.

ME NENE YAKE HANA INFECTION WARKEWA
Ko wace mace na fama da wannan cutar sai kadan da suka gano sirrin yadda ake maganceta kokuma suka fahimci preventive measures din Dalilan hana warkewa

1. Tsarki da sabulu

2. Rashin shan magani miji da mata ko da kishiyoyi

3. Yawan anfani da magungunan mata

4. Rashin tsabtar Undies

5. Tsarki da dettol

6. Rashin dinke mace lokacin haihuwa

7. Rashin tsabtace bandaki

8. Rashin dacewar magani

9. Yin test don a gano asalin kwayar cutar don a bada maganin da zai kashe ciwo wato ayi test.

Me Bukatar Hadadde maganin Infection aimana magana a 08135404044 08020738307 kota WhatsApp zamu bawa direbobi sukawo har jihar da ake bukata.  Zaa turamana kudin ta account namu na Eco Bank.

Note:

1. Matukar Mace na da Aure kuma tana da Infection wajibine susha magani ita da mijinta.

2. Idan Bazawara ce wajibine tasha magani sau 2,

3. Idan har ansamu larura Infection yadau shekaru ajikin Mace me Aure ko Bazawara,  ko Budurwa  to wajibine tasha Magani sau Biyu, amma miji sau daya zesha,  idan har bashi da matsalar Sanyi a marar sa.

Idan kuma akwai matsalar sanyin mara mesa

Kaikayin Gaba

Fitar Farin Ruwa

Karancin Shaawa

Saurin Inzali lokacin Jima i

Kankancewar Gaba

Rashin Kuzari lokacin Jima i

Karancin Ruwan Maniyi

To wajibine shima yasha Magani sau Biyu.

4.A Gida da ake da Mata Biyu zuwa sama matukar Infection ya bayyana ga 1,  to sauran ma sun dauka matukar mijinsu guda,  ko bandakinsu guda, ko sosan su guda.

Alhamdulillah.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top