Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi

Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi

A yau ne shafin ArewaFresh Tv yayi kichi bis da wani posting da jaruma ummah shehu tayi a shafinta na instagram wanda ta dora wani bidiyo na adam a zango wanda yake cewa Duk wani shege da Shegiya kune gatansa.

Ga martanin Jarumar:

“Kowane shege da shegiya kune gatansa amma inaso Adam a zango yasani niba shegiya bace da ubana kuma yar sunnah ce ni dan haka ka cireni acikin shegu

duk ya’r halak tana kishin iyayenta idan baki yasan abunda zai fada baisan me za’a mayar masa ba tunda kace kowa yana nufin harda wanda sukazo yau kenan dan haka ka tsameni a shegun Dan ba ita bace kagane.

shi zagi ko wulakanci saika bada dama wani ma yake samun daman zaginn duk abunda mutum zaiyi saiya sayamaka mutunci kafin wani ya baka mutunci mu dakanmu muna aibata kanmu ya wa’inda basa cikinmu zasu mutuntamu bazasu bamu ba saboda muna aibata kanmu da kanmu

kafadi alkhairi ko kai shuru yadda zakayi wannan zagin achikin mutane ai ka basu dama kenan gaskiya wannan ba daidai bane saika mutuntamu sannan wasu sugani su mutuntamu wannan shine”

ku duba asalin wannan posting din daga babban shafin mu Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi mun dauko wannan posting din daga babban shafin mu wato ArewaFresh.com. ArewaFresh.com - No1√ Best Entertainment Site In Nigeria.


©Arewafresh

Post a Comment

 
Top