Sabbin Rahotanni da Asibitin jami’ar Johns Hopkins ta kasar Amurka ta fitar na cewa mutanen da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19 ta kashe a fadin Duniya sun haura 10,000. Cutar dai ta bayyanane a gar…
Sabbin Rahotanni da Asibitin jami’ar Johns Hopkins ta kasar Amurka ta fitar na cewa mutanen da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19 ta kashe a fadin Duniya sun haura 10,000. Cutar dai ta bayyanane a gar…
COVID19 yayi dai dai da yakin duniya na uku inji ministan ayyuka da gaidaje Fashola. Ministan wanda yayi jawabi a lokacin da yake duba ayyuka a garin fatakwal. Ya kamanata cutar Corona a matsayin yaki…
Sanarwa daga mahukuntan kasar Saudiyya ta bayyana cewa an kulle manyan masallatai biyu na Harami dana Annabi S.A.W. Me magana da yawun fadar gwamnatin Saudiyya,Hani Bin Hosni Haider ya bayyana haka …
SABODA shauƙin cire Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da maye gurbin sa da Aminu Ado Bayero, fitaccen mawaƙin nan Dauda Kahutu (Rarara) ya saka gasa inda zai raba kujerun Makka da Umara da motoci, da kuɗaɗ…
Memba mai wakiltar mazabar Gombi a majalisar dokokin jihar Adamawa, Hon. Japheth Kefas, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta hanzarta daukar karin jami’an tsaro don kawo karshen hare-haren kungiyar B…
Majalisar koli ta addinin musulunci ta Najeriya karkashin Sultan Muhammad Sa’ad, ta ce ta na goyon bayan matakan hana yaduwar cutar Coronavisur da suka hada da kaucewa taruka masu dumbin jama’a a waje…
Rahotannin dake fitowa daga kasuwar Chanjin kudi ta Najeriya na cewa Naira ta samu raguwar daraja a tsakin ta da Dalar Amurka. Nairar na kan 372 zuwa 374 akan kowace Dala 1. Naira dai ta kwashe ku…
Ma’aikatar lafiyar Faransa ta ce annobar murar Coronavirus ta halaka mutane 108 a kasar cikin kwana daya, adadi mafi muni tun bayan bullar da cutar tayi a kasar, bayan yaduwa daga China, gami da zamew…
Hukumar koli ta addinin Musulunci a Jamhuriyar Nijar ta sanar da soke tarukan sallar juma’a da sauran sallolin jam’i bayan hukumomi sun bayyana samun mutum na farko da cutar coronavirus ta kama a kasa…
A Najeriya yawan wadanda aka Gano na dauke da cutar sun kai 12. A jiya, Alhamis ne aka gano wasu karin mutane 4 a Legas dake dauke da cutar. Saidai mutum na farko dan kasar Italiya da aka fara samu …
Tsohon kocin Arsenal, Arsene Wenger ya bayyana cewa duk da matsalar Coronavirus/COVID-19 da ake fama da ita a Duniya akwai bukatar a kamala gasar Premier League. Wenger ya bayyana hakane a hirar da …
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya nisanta kansa kan labarin karya da ake yadawa, wai ya nada ‘yar wasan Hausa, Maryam Aliyu Obaje, wadda aka fi sani da Madam Korede mukamin babbar mataima…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana abinda ya gani a sansanin ‘yan gudun hijira wadda ‘yan Boko Haram suka fatattaka a yanzu. Shugaba Buhari, ya ce ya ga abubuwan tashin hankali da alhini, sa…