Bidiyo : Rarara Yasa Gasar Mota,Kujerar Hajji da Umrah Da Mashin Saurara kuji

Wannan wata sabuwa gasa ce wanda dauda kahutu rarara ya sanya gasa wanda duk yace wannan gasar zai samu Dankareriyar mota da kujerar hajji da umrah. Wanda a cikin faifan wannan bidiyo ya fadi duk yad…

Read more »

Babban bankin Najeriya ya ware biliyan 22 domin tallafawa yan fim da mawaka
Babban bankin Najeriya ya ware biliyan 22 domin tallafawa yan fim da mawaka

Babban bankin kasa ya ware kusan Naira billiyan 22 don dawo da komadar masana’antar shirya fina-finai ta Nollywood da Kannywood tare da mawaka. Bankin ya ware wadannan kudade a matsayin bashi daza a n…

Read more »

Kudin Albashin ma’aikata yayi yawa: Gwamnati ta dakatar da daukar sabbin ma’aikata
Kudin Albashin ma’aikata yayi yawa: Gwamnati ta dakatar da daukar sabbin ma’aikata

Gwamnatin tarayya ta sanar da dakatar da daukar sabbin ma’aikata da maye gurbin ma’aikata har sai nan da zuwa wani lokaci idan al’amura suka daidaita.   Ministan kudi da tsare-tsaren kasa,Zainab Ahmad…

Read more »

Jaririya ‘yar sati shida na cikin karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a Nijeriya
Jaririya ‘yar sati shida na cikin karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a Nijeriya

Ministan kiwon Lafiyar Nijeriya, Osagie Ehanire ya bayyana cewa jaririya ‘yar sati shida na cikin karin mutane biyar da suka kamu da cutar coronavirus a Nijeriya. Ehanire ya bayyana haka ne ga manema …

Read more »

Wata tsohowa yar kimanin shekaru 103 ta warke daga cutar corona/covid19
Wata tsohowa yar kimanin shekaru 103 ta warke daga cutar corona/covid19

Tsohowa mai kimanin shekaru 103 yar asalin kasar Iran ta warke daga cutar corona. Tsohuwar dai an bayyana ita ce mafi tsofa da takamu da cutar covid19 kuma ta samu sauki cikin sati daya. Duk kuwa da y…

Read more »

Coronavirus: Limamin kasar Ghana bai halartawa Musulmi shan giya ba
Coronavirus: Limamin kasar Ghana bai halartawa Musulmi shan giya ba

Babban Limamin kasar Ghanar Shaikh Nuhu Sharubutu, ya karyata labarin da wasu kafafan sadarwa ta yanar gizo ke yadawa cewa malamin ya ce, ya halartawa musulmi su shagiya domin maganin cutar coronaviru…

Read more »

A Kiyaye Abinda Zai Kawo Yaduwar Annoba>>Sheikh Bala Lau
A Kiyaye Abinda Zai Kawo Yaduwar Annoba>>Sheikh Bala Lau

Shugaban kungiyar Izala ta JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce ya kamata gwamnatin Najeriya ta dauki duk matakan da su ka zama wajibi kamar sauran kasashen duniya wajen rigakafin cutar coronavirus,…

Read more »

ALBASHI: Duk da tashin hankalin coronavirus, likocin Najeriya sun fara yajin aiki
ALBASHI: Duk da tashin hankalin coronavirus, likocin Najeriya sun fara yajin aiki

Yayin da gwamnatin Najeriya ke kokarin ganin ta hana yaduwar cutar coronavirus a kasar nan kungiyar likitoci (ARD) reshen Abuja sun fara yajin aiki.   Kungiyar ta sanar da fara yajin aikin ne ranar Ta…

Read more »

Sanya safar hannu da rufe hanci baya hana yaduwar Coronavirus>>Masana
Sanya safar hannu da rufe hanci baya hana yaduwar Coronavirus>>Masana

Yayin da kasashen duniya suka dukufa wajen daukar matakan kariya daga yaduwar cutar coronavirus, kwararru sun yi gargadin cewa kyallayen da ake amfani da su don rufe baki da hanci da kuma safar hannu …

Read more »

Neymar ya bar Paris Saboda annobar Covid-19
Neymar ya bar Paris Saboda annobar Covid-19

An samu labari daga ESPN cewa dan wasan gaba na Paris saint German Neymar ya bar kasar Faransa tare da Tiago Silva sun koma kasar su ta asali wato Brazil saboda annobar cutar Covid-19. PSG ta baiwa ga…

Read more »

Halin da ake ciki kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya
Halin da ake ciki kan Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

A ranar Laraba ministan Lafiya Osagie Ehanire ya bayyana samun karin mutane 5 dake dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 wanda hakan ya kawo yawan wanda ke dauke da cutar mutum 8 kenan da aka Samu a Naj…

Read more »

Kalli Abinba Teema Makamashi Takeyi Adaki Ana Daukarta Video (Duniyace Ta'isheki Komai)
Kalli Abinba Teema Makamashi Takeyi Adaki Ana Daukarta Video (Duniyace Ta'isheki Komai)

via …

Read more »

Bayani me amfani kan Cutar Coronavirus

A yayin da cutar Coronavirus ke kara kamari tsakanin Al’ummar Duniya. Ta shigo Najeriya harma cikin yankin Arewa inda aka samu Rahoto na farko a Katsina.   Wata baiwar Allah me fatutukar hidimtawa Al’…

Read more »

‘Wa zan ba Kaina’>>Sabuwar Wakar Umar M. Shareef
‘Wa zan ba Kaina’>>Sabuwar Wakar Umar M. Shareef

Tauraron mawakin Hausa kuma Jarumi, Umar M. Shareef ya bayyana sabuwar wakarshi wadda ta kasance ta biyu daya saka a shekarar 2020.   Ya sakawa wakar sunan “Wa zan ba kaina”   Wakar na cikin Album din…

Read more »

Hotunan yanda ake aikin Gina gadar Danki Dake Kano

Wadannan hotunan Yanda ake aikin gina gadar Dangi dake Kanoce wadda gwamnatin jihar, karkashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje take ginawa.   Ana gab da kammala aikin ginin gadar kamar yanda Rahotanni s…

Read more »
 
Top