Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa hukuncin kotu ta bashi daman ya ziyarci garin Awe in da ake ajiye da abokin sa domin ya ga halin da yake ciki. ” Kotu ta ba mai martaba daman zuwa…
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa hukuncin kotu ta bashi daman ya ziyarci garin Awe in da ake ajiye da abokin sa domin ya ga halin da yake ciki. ” Kotu ta ba mai martaba daman zuwa…
Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa daga fadar gwamnatin tarayyane aka bayar da umarnin tsareshi. Sanusi ya kara da cewa bayan da aka saukeshi a matsayin sarkin Kano, Wani abokinsh…
Rahotanni dake fitowa daga Ingila na cewa kocin Arsenal Mikel Arteta da a baya aka ruwaito cewa cutar Coronavirus ta kamashi a yanzu yana samun sauki sosai. A wani sako daya fitar ta shafinshi na sa…
Tauraron mawakin maka kuma jatumin fina-finan Hausa,Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da Babban Me shirya Fina-finai,Abba Mai shadda, sun dauki Hoto da sanata Dino Melaye. Duk…
Da yake hira da manema labarai a yayin haduwarsa da tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake babban birnin tarayya, Abuja, kwankwaso ya nuna farin cikinsa da sakin Sarki …
A jiya,Juma’a Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi Sallar Juma’a a babban masallacin Kano. Bayan idar da Sallah. Dandazon jama’a ya taru inda akai ta gayawa Gwamnan cewa Mungode! Mungode. …
Wata bauwar Allah ta bayyana cewa duk da ita ba musulma bace amma Hijabi na matukar birgeta. Ta bayyana hakane a shafin Twitter yayin da ake tambaya akan Hijabi. Tace matan dake sanya Hijabi sun f…
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai, ya bayyana dalilansa na bai wa tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II mukamai biyu a jihar Kaduna. Ya ce, ya ba tsohon sarkin Kano mukaman ne saboda…
Dan wasan baya Daniele Rugani shine dan wasan Serie A daya fara kamuwa da cutar Covid-19 kuma ya kasance daya daga cikin yan kulob din juventus wanda suka hada dakin canja kaya daya da sauran yan was…
A yayin da gwamnan jihar Kaduna da Sarki Muhammad Sanusi II suke barin Awe, jihar Nasarawa zuwa Abuja, da gwamna El-Rufai ya zo shiga Mota ya fadi wata magana data dauki Hankula. Gwamnan wanda ya is…
Wani bidiyon tauraron mawakin Hausa, Garzali Miko ya bayyana inda aka jishi yana gayyatar masoyansa da su je Youtube Channel dinsa. Kuskuren da yayi wajan fadar kalmar Youtube ta dauki hankula. Yo…
Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya isa birnin Legas a daren jiya bayan barin Awe jihar Nasarawa da yayi. Tsohon gwamnan Kano,Rabiu Musa Kwankwaso ne da Gwamnan Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Ruf…
Wani matashi mai shekara 22 ya fada hannu ‘Yan sanda bayan zargin fyade da yayi wa wata Akuya a gari Ado-Ekiti. Dan sandan da ya shigar da karan Olubu Apata, ya bayyana cewa an kama Sunday ya na aik…
Rundunar kasashen yankin tafkin Chadi ta ce ta hallaka daya daga cikin jagoran yan ta’addan yankin mai suna mallam Bakura. Kakakin rundunar, kanar Timothy Antiga ya ce rundunar wacce ta kai farmaki …
Sauke Sabuwar Wakar Lilin Baba Xee Mp3 Audio, Lilin Baba Ya Sake Wata Zazzafar Waka Da Ta HasKaka Tare Da Farin Jini Ga Masoyar Shi. Download Mp3 Sources : hausamini.com.ng Mun Dauko Daga Shafin Haus…