A martaninta ga bidiyo Maryam Booth Tsirara da wasu ke watsawa, Amina Amal ta sake maimaita sakon da wani ya saka dake cewa watakila tun tuni Maryam ta yi laifinta kuma ta tubarwa Allah.

Sakon ya kara da cewa, Maryam Laifi daya ta wa Allah kai kuwa me yadashi ka yi laifi 2, Ka kalla kuma ka yadashi.

Saidai a martanin da wani yawa Amina Amal kan wannan Sako, Yace mata ai ke dama Zani ce ta tadda Muje, Dan kin taba yin sha'awar Madigo.

Amina Ta bashi Amsar cewa Bata yafe mai ba sai Allah ya musu Shari'a.


Post a Comment

 
Top