Wani mai shayi ya yi alkawarin zai bada rumfar shayin sa kyauta a garin Jalingo matukar Abba Gida-gida ya yi nasara a kotu.

Haka shi kuma abokin musun nasa ya yi masa alkawarin zai ba shi kyautar wayar sa idan Ganduje ya yi nasara.

Za mu ga waye ba zai iya cika alkawari ba tsakanin dan Kwankwasiyya da dan Gandujiyya.

Post a Comment

 
Top