Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu, Sarki ya saka hoton wani matashi masoyinshi a shafinshi na sada zumunta inda ya nemi ko akwai wanda yasan yaron.

Yaron yana rike da kwali me dauke da sunan FKD da kuma sunan Ali Nuhu.

Post a Comment

 
Top