Kalli yanda Gwamnan Borno yayi Gaisuwar Wireless da ma'aikaciyarshi mace A+ A- Print Email Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum kenan a wannan hoton inda yayi gaisuwarnan da ministan sadarwa kuma shehin malamin Addinin Islama, Sheikh Isa Ali Pantami ya kirkiro ta Wireless Da ma'aikaciyarshi mace.
Post a Comment