ALLAHU AKBAR: Bishiyar Da Manzo SAW Ya Sha Inuwa A Karkashinta A+ A- Print Email Wannan bishiyar ce Manzon Allah SAW ya sha inuwa a karkashinta. Saboda albarkarsa yau sama da shekaru 1400 amma tana nan cike da koren ganyaye ba ta bushe ba.
Post a Comment