Wannan wani irin kayattacen shiri ne da Kamfanin rahama sadau movies na dauki nauyi wanda fim din anyi shine a cikin Rayuwa karkara wato kauye.

Wanda ya hada chakwakiyyya sosai da kuma manya manyan jarumai na kannywood ,kai a wannan karo harda fitacciyar Mawakiyar kudu wato Dija na a cikin wannan shiri.
Ga kadan daga cikin jaruman da na fito a cikin sa:-
Dija a matsayin "Madina"
Adam a zango
Sadiq sani sadiq
Aminu shariff momo
Zaharadeen sani
Rahama sadau da dai sauransu.





©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top