Kyakkyawar diyar tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki, Fatima kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau wanda ta dauka dan murnar zagayowar ranar haihuwarta.

Mahaifin nata, da sauran abokan arziki duk sun tayata murna.

Muna fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.





Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top