Ina neman saurayin da zai semun iPhone muyi soyayya kafun adena yayinta

Ina neman saurayin da zai semun iPhone muyi soyayya dashi inji wata budurwa koda iPhone 2 ce sabida ina matukar son naruke iPhone kafun adena yayinta

wata zankadediyar budurwa wacce take balain son taga ta ruke waya kirar iPhone a rayuwarta tace tana neman wanda zai sai mata wannan waya kuma tayi alkawarin zatai soyayya dashi koda ta wata dayace ko kuma ta sati daya,


yayin da wakilin hausatrust yake tattaunawa da wannna budurwa a wani gajeren bidiyo ya tambayi wannan budurwa shin bata da saurayin da zai siya mata wannan wayane sai tace, ita bata dashi sannan ya tambayeta yanzu idan wani yaga wannan bidiyo yace zai semata wannan waya zata karba tace eh zata karba,


sannan yace idan kuma saurayin yace sai yayi soyayya da ita zata yarda wannan budurwa tace tabbas zatai soyayya dashi ko na wata dayane ko na sati daya,

kamar yanda kuka sani de dama samari dayawa suna bayyana cewa yanzu da waya kirar iPhone ake jan raayin yan mata shiyasa zaka ga saurayi ya ki ci acxikinsa ya kukuta ya sai wannan waya kirar iPhone,


duk wanda yakeson ya temaka ya sewa wannan budurwa wannan waya de to zai iya tuntubar mu domin cetota daga bata gari domin kuwa idan akabar wannan budurwa zata iya fadawa hannun bata gari su batata ga de lambar dazaa tuntubemu 08036283750


©HTtust

Post a Comment

 
Top