Wannan wani matashine daya kammala jami'ar Nnamdi Azikiwe me Suna Anthony Obikwelu inda ya kera na'urar dake mayar da kayayyakin roba irinsu ledar Pure Watar Man fetur.

Ya bayyana cewa matsalarshi kudi da zai yi amfani dasu wajan habbaka wannan kasuwanci Nashi ta yanda al-umma zasu amfana.


Post a Comment

 
Top