To kamar yadda kunka sani cewa akwai wani rikici da ya taso a masana'antar kannywood wanda kuma Hausaloaded tana kokari wajen kawo muku shahihin labari akan wannan abu da ya faru da sanusi oscar 442 da ma'aikata tace finafinai ta kannywood wanda ismail afakallahu shine shugaban ta.

Wanda mutane wasu da dama na zargin  da sanya hannun ali nuhu a wannan kamawa da ankayiwa abokin sana'arsa.

To shine manyan wasu jarumai mata da maza sunka yi magana akan wannan labari irinsu:-
Bello Muhammad bello,misbahu m ahmad, Ibrahim sharukhan da teema makamashi...
Kusan ce da shafin Hausaloaded domin kawo muku cikakken bayyanin abubuwan yadda suke.
Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyon.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top