A yau munyi karo da wani sabon rikici da ya taso daga masana'antar kannywood wanda an kadarakta sanusi oscar 442.

Akan shine wannan yarinya tayi kaca kaca da ali nuhu wanda xakuji da kunenku daga bakin wannan budurwa.

Shafin Hausaloaded ya samu wannan bidiyo ne daga shafin channel mai suna adongaritv.

A danna kan hoto domin kallon bidiyon.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top