Wata Budurwa Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim

Wata Budurwa Ta Tona Asirin Wani Mai Lalata Da Yan Hausa Fim Kafin Ya Saka Su A Film

VIDEO : Kalli Bidiyon Budurwa Dai Ta Kuma Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim.

Wannan rikici yayi yawa sosai inda aisha Idris ta yi kaca kaca da shugaban tace fina finai na kannywood wato ismail afakallahu.

wanda shafin Youtube channel mai sunan idon garitv

wanda shine mu kuma ArewaFresh ta kawo muku domin gani da idonku kuma ku saurara daga bakin wannan budurwa.

Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyon.

YouTube Video

The post Wata Budurwa Tona Asirin Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Da Yadda Yake Lalata da Matan Fim appeared first on ArewaFresh.com™.


©Arewafresh

Post a Comment

 
Top