A  yau mun kawo muku bidiyon jarumi adam a zango yare da zee pretty a wajen wasan sallah a kasar niger Niamey irin yadda al'ummar sunka taru sosai a filin wasa

Shine abin ya baiwa zee pretty mamaki irin yadda masoyanta na fito domin nuna soyayya a gareta.

Ku danna kan wanna hoto min kallon bidiyon




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top