Itama dai jaruma hannan Bashir ta baiwa maza kashi inda ta lashe Financial secretary a kungiyar afman wanda muke taya ta murna da wannan nasara da ta samu.

A madadin masu shafin Hausaloaded da mabiyanta na tayaki murna Allah ya taya riko amen.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top