Asirin Jaruma TEEMA MAKAMASHI Ya Tonu π Korarriya Ce A Gidan Su π± Inji Mariya Bala Kundi
Asirin Jaruma TEEMA MAKAMASHI Ya Tonu Korarriya Ce A Gidan Su Inji Mariya Bala Kundi
A wani Dan Karamin Rikici Daya Faru Tsakanin Jarumar Kannywood Teema Makamashi Da Kuma Mariya Balan Kudi Ya Sanya Auna Zage Zage a Shafin Sada Zumunta Wato Instagram.
Wanda Hakan Ya Fusata Mariya Balam Kundi Inda Har Take Bayyana Cewa jaruma Teema makamashi Korarriya ce a Gidan Su.
Sanna Ta Kara da Wasu Maganganu Marasa Dadin ji, Ga Dai Videon Bayanin nan daga bakin Mariya Balan Kundi Sai Ku Shiga Ku Gane mA Idanun Ku.
The post Asirin Jaruma TEEMA MAKAMASHI Ya Tonu π Korarriya Ce A Gidan Su π± Inji Mariya Bala Kundi appeared first on ArewaFresh.com™.
©Arewafresh
Post a Comment