Shahararren mai wasan barkwanci na arewacin Nigeriya wato Dr sambo, shima yayi wani wasan barkwanci akan barin adam a zango a masana'antar kannywood idan baku manta ba a jiya ne shafin Hausaloaded ya kawo muku wannan labari to shine wannan mai wasan yayi comedy mai dauke da ban dariya.
Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyon





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top