Wakar Mahaifiya tana da matukar darussa sosai a cikinta wandfa a gaskiya abdul d one yayi matukar kokari wajen irin nuna kadan daga cikin abubuwan da Mahaifiya take a matsayin duk dan adam.
Da kuma irin yadda idan mutum ya rasa Mahaifiya zai iya shiga wani irin yanayi ko hali har dai idan baiyiwa mahaifiyarsa biyaya ba tana a raye ko ta kwanta dama.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

🎤Ya mamma ya mamma

🎤Mahaifiya soyayyarki mama tacika zuciya

🎤 Tinanina randa zaki wuce ki barni mahaifiya.

🎤Koni inwuce in barki ibarki a zaune cikin duniya.

🎤 Ya Allah Ya Allah

🎤 Dubi mahaifiya kasata cikin aljanna dan kairul anbiya.



©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top