Wannann Bidiyo ne da adam a zango yayi kusan minti biyar yake bada dalili na irin yadda ake nuna masa yan ubanci a masana'antar kannywood.

Wanda kowane irin mawaki da dan wasa ba'a nunawa haka ba sai shi akan wai dole sai yaje yayi clearance a ma'aikatar tace finafinan akan zaiyi wasar sallah a jahar Kano.
Shi yasa yayi cancel duk wasu wasa kusan biyar da zaiyi a cikin garin kano.

Danna kan wannan hoto domin jin bayyani daga bakinsa.




©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top