Jaruma empire mai kayan mata dai, fitacciya kuma sannaniya ce wajen siyar da magungunan mata masu inganci.
Asalin sunanta hauwa sa’idu muhammad. An haife ta ne a jihar gombe a kauyen billiri ranar 26th of October 1993.

Jaruma empire itace macen da tafi kowa samun kudi a duk fadin nigeria ta harkar maganin mata. A dalilin haka ake mata lakabi da (HIGHEST PAID SEX THERAPIST).
®Idongaritv





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top