A karon farko a birnin Washington na Amurka za a gwada allurar riga-kafin cutar Corona da aka samar a kasar. Kamfanin dillancin labarai na AP dake Amurka ya rawaito wasu jami’an gwamnatin kasar na c…
A karon farko a birnin Washington na Amurka za a gwada allurar riga-kafin cutar Corona da aka samar a kasar. Kamfanin dillancin labarai na AP dake Amurka ya rawaito wasu jami’an gwamnatin kasar na c…
Alhaji Tanko Yakasai, shahrarran dan siyasa ne a Arewa dama kasa baki daya kuma daya daga cikin wadanda suka kirkiri Arewa Consultative Forum, a tattaunawar da Jaridar Punch tai dashi a ranar lahadi, …
Wani matashi da ake zargi da kashe abokinsa da suka hadu ta kafar sada zumunta ta Facebook ya shaida cewa, ya kashe abokinsa ne saboda ya matsa lallai sai ya yi luwadi da shi. Wanda ake zargin mai s…
A Najeriya shugabanin Kungiyoyi sun kalubalanci Majalisar dokokin Kasar da ta gaggauta yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya gyara ta yadda zai hana gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi cire Sarki mai dara…
Yayin da masana kimiya ke gudanar da bincike domin samun kyakkawar fahimtar cutar Coronavirus kungiyar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta yi kira ga mutane musamman masu shan taba ko masu shakar hayakin …
Kotun daukaka kara dake babban birnin tarayya,Abuja a Ranar Litinin,16 ga watan Maris ta mayar da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC inda ta yi watsi da hukuncin babbar kotun gwamnatin…
Kungiyar iyayen dalibai ‘yan asalin jihar Kano dake karantar likitanci a kasar Sudan ta nemi gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje kan ya taimaka musu wajen dawowa da daliban Kano gida daga …
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta baiwa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai shawarar cewa tunda dai yana son tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II haka to abinda zai yi shine kawai ya b…
Bayan da majalisar dokoki ta jihar Kano ta dakatar da wasu ‘yan majalisar su biyar na tsawon watanni shida, ‘yan majalisar da abin ya shafa sun ce ba su koru ba. Wasu masu nazarin kimiyyar siyasa su…
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB ta bayyana cewa ta saki sakamakon jarabawar da aka rubuta ta 2020. Hukumar ta bayyana cewa ta saki sakamakon jarabawar farko da dalibai suka rubuta rana…
Shahararren dan wasan Manchester United Paul Pogba ya kafa wata gidauniya don tara kudin yaki da cutar coronavirus. Wannan cuta dai ta karade duniya, inda yanzu haka ta harbi mutane 167,000, tare da…
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya dauki hotunan fashewar iskar gas wanda ya yi sanadin rayuka 20 a cikin jihar ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, a Abuja. Gwamnan ya sanar da hakan ne a wani…
Wata kungiyar gamayyar masu rike da masarautun gargajiya na jihar Ekiti da ake kira da suna Mogajis ta bayyana cewa zata kaiwa tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ziyarar nuna goyon baya. Kungiya…
Sama da shekaru biyar kenan wani magidanci Bakatsine da aka bayyana sunansa a matsayin Babangida Dan Kyadi ya gudu ya bar matan sa saboda sun zabi shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2015. Haka k…
Jaridar Mail ta rawito cewa, dan wasan Manchester United kuma dan asalin Najeriya, Odion Ighalo ya amince a zabtare Pam miliyan 6 daga cikin albashinsa domin ci gaba da zaman din-din-din a kungiyar ta…