A Rana irin ta yau Messi ya kafa tarihi irinshi na farko a Duniyar Kwallo
A Rana irin ta yau Messi ya kafa tarihi irinshi na farko a Duniyar Kwallo

Duniyar Wasanni: A Rana irin ta yau a shekarar 2012,  Lionel Messi ya zama ɗan wasa na farko a tarihin gasar zakarun Turai wanda ya zira kwallaye 5 ko fiye a wasan da Barcelona ta doke Bayer Leverkuse…

Read more »

Kalli wasu zafafan hotunan Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data haskaka data dauka a kasar waje inda ta je shakatawa.   Tubarkallah muna mata fatan Alheri.   View this post on Instagr…

Read more »

Rangadi:Kalli yanda Hadiza Gabon ta sha kyau
Rangadi:Kalli yanda Hadiza Gabon ta sha kyau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata data sha kyau sosai.   Tubarkallah, muna mata fatan Alheri.   View this post on Instagram Il est bon de parler, et meilleur de se ta…

Read more »

Shugaban NEDC ya ce za a kawar da kungiyar Boko Haram nan ba da jimawa ba
Shugaban NEDC ya ce za a kawar da kungiyar Boko Haram nan ba da jimawa ba

Duk da yawan kashe-kashen sojoji da fararen hula da ‘yan tawaye ke yi a yankin Arewa maso Gabas, Shugaban Kwamitin Cigaban Arewa Maso Gabas (NEDC), Manjo-Janar Paul Tarfa (retd), ya yi hasashen cewa z…

Read more »

Daga zuwa zance Bazawara ta samu juna biyu
Daga zuwa zance Bazawara ta samu juna biyu

Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukunci ga wata mata mai suna Saude Yahya ‘yar asalin garin Utai a karamar hukumar Wudil, da ake zargi da hallaka jaririn da ta haifa.   Ana zargin Saude Yahya da samu…

Read more »

Kasar Amurka ta baiwa Masallaci damar kiran Sallah a Lasifika
Kasar Amurka ta baiwa Masallaci damar kiran Sallah a Lasifika

Dokar hana kiran sallah, Birnin paterson dake jahar New Jersey a murka ta cire dokar hana kiran Sallah a Lasifika. An kaddamar da sabuwar dokar ne, ko da yake har zuwa yanzu dokar bata fara aiki ba sa…

Read more »

Yaro Dan kimanin shekara 15 ya rasa ransa sakamakon nutsewa da yayi a kudiddifi a Kano
Yaro Dan kimanin shekara 15 ya rasa ransa sakamakon nutsewa da yayi a kudiddifi a Kano

Lamarin ya farune a ranar Juma’a, a unguwar Dan rimi, Rijiyar Lemo dake Jihar Kano. Jami’in hulda da jama’a na ofishin kashe gobara Alhaji Sa’idu Muhammad ne ya shaidawa manema labarai, wanda ya tabba…

Read more »

Jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano ya yaba wa Ganduje kan daukar ma’aikata 7,500
Jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano ya yaba wa Ganduje kan daukar ma’aikata 7,500

Wani jigo a jam’iyyar  (APC) a Kano, Alhaji Musa Danbirni, ya bayyana Namijin kokarin  gwamna Abdullahi Umar Ganduje na daukar ma’aikata 7,500 a duk kananan hukumomin jihar 44 a matsayin “babban matak…

Read more »

VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker - Tubali

A yau ma mun sake zo muku da wata wakar fasihin mawakin nan hamisu Breaker mai suna "Tubali" wannan wakar itama dai ba'a magana kunsa wanene mawakin ba sai an gayamuku ba. Wanda yayi videon wakar duk…

Read more »

Masu Garkuwa Da Mutane A Sokoto Sun Kashe Yaro Dan Shekara Shida Da Suka Yi Garkuwa Da Shi Kafin A Kawo Kudin Fansarsa
Masu Garkuwa Da Mutane A Sokoto Sun Kashe Yaro Dan Shekara Shida Da Suka Yi Garkuwa Da Shi Kafin A Kawo Kudin Fansarsa

‘Yan uwa da dangin wani yaro Usman Sanusi Abdullahi Maikano sun shiga jimami sakamakon tsintar gawar yaron dan kimanin shekara shida zuwa bakwai da aka tsinci gawar sa a unguwar su ta Farkon Idi dake …

Read more »

Saudi Arabia ta bude Masallatan ta bayan tsaftace su daga coronavirus
Saudi Arabia ta bude Masallatan ta bayan tsaftace su daga coronavirus

Hukumomin Saudi Arabia yau juma’a sun bude Masallatan da suka fi kima a Duniyar Musulmi wato Ka’abah dake Makkah da kuma Masallachin Annabi Muhammad (SAW) dake Madinah domin cigaba da gudanar da ibada…

Read more »

JIGAWA: Majalisa ta dakatar da mamban da ya ingiza matasa suka yi wa tawagar gwamna dabanci
JIGAWA: Majalisa ta dakatar da mamban da ya ingiza matasa suka yi wa tawagar gwamna dabanci

Kakakin majalisar Jigawa ya bayyana a zauren majalisar cewa majalisar ta dakatar da dan majalisar dake wakiltar Gumel, Sani Isyaku a dalilin zargin yi wa tawagar gwamna dabanci.   Kakakin majalisar Id…

Read more »

Bidiyo : Sheikh Aminu Daurawa Yayi Raddi mai Zafi kan Matashin Da Ya Zagi Annabi a Kano

A jiya ranar juma'a a hudubar Sheikh Aminu Ibrahim daurawa wanda yayi raddi akan wanda ya Zagi manzon Allah s.a.w a jahar kano. Wanda shi wannan yaro dan hakika ne wanda ake kira yan faira masu da'aw…

Read more »

APC ta kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki
APC ta kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki

Jam’iyyar APC ta kira taron masu ruwa da tsaki NEC na gaggawa a ranar 17 ga Mayu Mataimakin Sakatare  Jam’iyyar APC na kasa Cif Victor Giadom ne,  ya ba da sanarwar babban taron gaggawa na kwamitin za…

Read more »

Facebook ya rufe wasu ofisoshi dan kare lafiyar ma’aikatansa
Facebook ya rufe wasu ofisoshi dan kare lafiyar ma’aikatansa

Kamfanin Facebook Ya rufe wasu ofishoshin sa dake Landan da wani bangare a singapore, domin tambatar da kare lafiyar ma’aikatan sa, Matakin ya biyo bayan samun daya daga cikin ma’aikan kamfanin da ya …

Read more »
 
Top