Babbar magana: Bakin jahilci ne wani jahili ya ce azumin 'Sittu Shawwal' ba Sunnah bane - Bin Uthman Kano
Babbar magana: Bakin jahilci ne wani jahili ya ce azumin 'Sittu Shawwal' ba Sunnah bane - Bin Uthman Kano

Sheikh Bin Uthman ya bayyana cewa duk wani mutumi da zai fito ya ce azumin sittu shawwal bidi'a ne to jahili ne - Ya ce babu yadda za ayi duk hadisan da suka sunnartar da azumin, haka kawai dare daya…

Read more »

VIDEO: Yadda Ake Yiwa Masu Aikata Zina (Allah Ya Shirya Mu)
VIDEO: Yadda Ake Yiwa Masu Aikata Zina (Allah Ya Shirya Mu)

Yadda Ake Yiwa Masu Aikata Zina (Allah Ya Shirya Mu) shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Kyawawan Hotunan jaruma Maryam Yahaya A Hanyar Tafiya Dana Burge Jama'a

Wannan wasu hotunan jaruma ne cikin jirgi zuwa wani gari irin daukar da murmushi ya burge jama'a shiyasa muka kawo muku. ©HausaLoaded …

Read more »

Duniya ta zo karshe: Wani gari Da Ba a barin mutane suyi sallah Sai sun Biya kudi
Duniya ta zo karshe: Wani gari Da Ba a barin mutane suyi sallah Sai sun Biya kudi

Rahotanni sun kawo cewa kungiyoyin mabiya addinin Islama na gangami domn ganin an basu izinin gina masallaci a birnin Askum da ke kasar Habasha. Mabiya addinin Kirista a yankin na yiwa birnin kallon …

Read more »

Soyayya Da maza masu Aure Ta Fi dadi fiye Da soyayya Da Samari - Budurwa Ta Ba Da dalilai
Soyayya Da maza masu Aure Ta Fi dadi fiye Da soyayya Da Samari - Budurwa Ta Ba Da dalilai

- Wata budurwa ta bada wasu dalilai dake nuna cewa soyayya da maza masu aure tafi dadi fiye da soyayya da samari - Budurwar ta bayyana cewa mace tafi samun kwanciyar hankali da kulawa idan tana soyay…

Read more »

Wata sabuwa: Masana'antar Kannywood na dab da daina aiki har abada - Zaharaddeen Sani
Wata sabuwa: Masana'antar Kannywood na dab da daina aiki har abada - Zaharaddeen Sani

Daya daga cikin manyan jaruman wasan fina-finan Hausa na Kannywood yayi wani muhimmin kira ga gwamnatin Najeriya - Inda ya bukaci gwamnati ta kai masana'antar tasu dauki domin farfadoda masana'antar …

Read more »

Tirkashi: Fatima Ganduje Ta mayar Da martani Ga Masu zagin mahaifinta
Tirkashi: Fatima Ganduje Ta mayar Da martani Ga Masu zagin mahaifinta

'Yar gidan gwamna Ganduje ta maida wa mutanen da suke hawa shafukan sada zumunta suna cin mutuncin mahaifinta martani - A wannan karon Fatima ta yiwa mutanen zuwan ba zata, inda ta dinga binsu daya b…

Read more »

VIDEO & AUDIO : Ado Gwanja - Nazaune

Assalamu alaikum warahamatullah a yau na kara zo muku sabuwa wakar limamin mata wanda kunka fi sani da ado gwanja da sabuwa wakar sa mai suna "Nazaune". Muna dauke da audio da bidiyo na wannan wakar …

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Aisha Tsamiya Dana Burge Mutane

Wannan wasu hotunan jaruma aisha aliyu tsamiya ne wanda sunyi zara a duniyar instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

Gwamnatin kano Ta kama Sadiq zazzaɓi Mawakin kwankwasiyya Ta Makashi Kotu
Gwamnatin kano Ta kama Sadiq zazzaɓi Mawakin kwankwasiyya Ta Makashi Kotu

Gwamnatin Kano Nacigaba da Anfani da Hukumar Tace Finafinai da Wakoki na Jahar Kano Wajen Kama Mawakan Kwankwasiyya dake Fadin Jahar Kano. Yanzu Muke Samun Labarin Cewa Bayan Sati Daya da Kama Murlta…

Read more »

Kallo Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Yar Kwalisa

Wannan sune wasu zafaffan hotunan rahama sarau wanda a gaskiya sun samu likes sosai a shafukanta na sada zumunta kamar instagram, facebook and Twitter. ©HausaLoaded …

Read more »

Ta cika mai burinshi bayan da ya bukaci daukar hoto da ita
Ta cika mai burinshi bayan da ya bukaci daukar hoto da ita

Wani bawan Allah me suna mubarak Umar ya bayyana irin yanda jarumar fim, Halima ke burgeshi inda ya bukaci daukar hoto da ita a duk sanda ta shirya. Ya aika mata da sakonne ta Twitter bayan da ta sak…

Read more »

An tirsasawa dan shekaru 14 auren budurwarshi data girmeshi bayan da ya dirka mata ciki

Wadannan hotunan sun bayyana a shafukan sada zumunta inda rahotanni suka bayyana cewa yaro ne dan shekaru 14 da ya dirkawa budurwarshi wadda ta girmeshi da shekara 1 ciki. Rahoton yace mahaifin yarin…

Read more »

FAMA DA JIN ZAFI YAYIN SADUWA (PAINFUL INTERCOURSE)
FAMA DA JIN ZAFI YAYIN SADUWA (PAINFUL INTERCOURSE)

Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban Kän jawo hakan kama da zafi daga waje-waje farko farkon da azzakarin maigidan ya fara shiga jikin macen. JIN ZAFI A FARKO-  Shine fara jin tun kafin mutum ya g…

Read more »

MUSIC : Saniyo M Inuwa - Ayi haka yammata
MUSIC : Saniyo M Inuwa - Ayi haka yammata

A Yau munzo muku da sabuwa waka fasihin mawakin nan wato saniyo m inuwa da sabuwa wakar mai suna "Ayi Haka yammata". Wanda a gaskiya wakar tayi dadi dadi sosai bari na dan tsakaito muku kadan daga ci…

Read more »
 
Top